Abubakar Mahmood Jummi

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Abubakar Mahmood Jummi translation for Surah At-Takwir — Ayah 7

81:7
وَإِذَا ٱلنُّفُوسُ زُوِّجَتۡ ٧
Kuma idan rãyuka aka haɗa1 su da jikunkunansu.
Footnotes
  • [1] Ko kuma, aka haɗa kõwane mutum da irin mutãnensa a Aljanna ko a wuta.