Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Hausa Translation(Abubakar Gumi) translation for Surah At-Takathur — Ayah 1

102:1
أَلۡهَىٰكُمُ ٱلتَّكَاثُرُ ١
Alfahari da yawan dũkiya da dangi ya shagaltar da ku (dagaibada mai amfaninku).