Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Hausa Translation(Abubakar Gumi) translation for Surah Sad — Ayah 9

38:9
أَمۡ عِندَهُمۡ خَزَآئِنُ رَحۡمَةِ رَبِّكَ ٱلۡعَزِيزِ ٱلۡوَهَّابِ ٩
Ko kuma a wurinsu ne ake ajiye taskõkin rahamar Ubangijinka, Mabuwãyi, Mai yawan kyauta?