Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

A translation of every ayah of the Quran in Hausa.

Hausa Translation(Abubakar Gumi) translation for Surah Fussilat — Ayah 27

41:27
فَلَنُذِيقَنَّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ عَذَابٗا شَدِيدٗا وَلَنَجۡزِيَنَّهُمۡ أَسۡوَأَ ٱلَّذِي كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ٢٧
Sabõda haka, lalle zã Mu ɗanɗana wa waɗanda suka kafirta wata azãba mai tsanani, kuma lalle zã Mu sãka musu da mafi mũnin abin da suka kasance sunã aikatãwa.