Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

A translation of every ayah of the Quran in Hausa.

Hausa Translation(Abubakar Gumi) translation for Surah Az-Zukhruf — Ayah 35

43:35
وَزُخۡرُفٗاۚ وَإِن كُلُّ ذَٰلِكَ لَمَّا مَتَٰعُ ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَاۚ وَٱلۡأٓخِرَةُ عِندَ رَبِّكَ لِلۡمُتَّقِينَ ٣٥
Da zĩnãriya. Kuma dukan wancan abu bai zama ba, sai jin dãɗin rãyuwar dũniya nekawai' alhãli kuwa Lãhira, a wurin Ubangijinka, ta mãsu taƙawa ce.