Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

A translation of every ayah of the Quran in Hausa.

Hausa Translation(Abubakar Gumi) translation for Surah Al-Jathiyah — Ayah 11

45:11
هَٰذَا هُدٗىۖ وَٱلَّذِينَ كَفَرُواْ بِـَٔايَٰتِ رَبِّهِمۡ لَهُمۡ عَذَابٞ مِّن رِّجۡزٍ أَلِيمٌ ١١
Wannan (Alƙur'ãni) shi ne shiryuwa. Kuma waɗanda suka kãfirta game da ãyõyin Ubangijinsu, sunã da wata azãba ta wulãkanci mai raɗaɗi.