Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Hausa Translation(Abubakar Gumi) translation for Surah Adh-Dhariyat — Ayah 39

51:39
فَتَوَلَّىٰ بِرُكۡنِهِۦ وَقَالَ سَٰحِرٌ أَوۡ مَجۡنُونٞ ٣٩
Sai ya jũya bãya tãre da ƙarfinsa, kuma ya ce: "Mai sihiri ne kõ kuwa mahaukaci!"