Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Hausa Translation(Abubakar Gumi) translation for Surah Al-Insan — Ayah 12

76:12
وَجَزَىٰهُم بِمَا صَبَرُواْ جَنَّةٗ وَحَرِيرٗا ١٢
Kuma Ya sãka musu sabõda haƙurin da suka yi, da Aljanna da tufãfin alharini.