Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Hausa Translation(Abubakar Gumi) translation for Surah Al-A'la — Ayah 14

87:14
قَدۡ أَفۡلَحَ مَن تَزَكَّىٰ ١٤
Lalle ne wanda ya tsarkaka (da ĩmãni) yã sãmu babban rabo.