Hausa Translation(Abubakar Gumi)

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Hausa Translation(Abubakar Gumi) translation for Surah Ad-Duhaa — Ayah 7

93:7
وَوَجَدَكَ ضَآلّٗا فَهَدَىٰ ٧
Kuma Ya sãme ka bã ka da shari'ã, sai Ya shiryar da kai?