Abubakar Mahmood Jummi

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

A translation of every ayah of the Quran in Hausa.

Abubakar Mahmood Jummi translation for Surah Al-Fil — Ayah 1

105:1
أَلَمۡ تَرَ كَيۡفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِأَصۡحَٰبِ ٱلۡفِيلِ ١
Ashe, ba ka ga yadda Ubangijin ka Ya aikata ga mutanen giwa1 ba?
Footnotes
  • [1] An yi Yãƙin Gĩwa shekarar haihuwar Annabi tsakãnin halaka su da haihuwarsa kwãna hamsin. Bayan shekara arba'in Annabi ya fara karantar da mutane. Ya karantar da su cikin shekara ashirin da uku, sa'an nan ya ƙaura. Bayansa da shekara hamsin waanda suka bi shi suka cinye duniya. Wannan yana nuna cewa mutane ba su samun daraja sai da riƙon addini da ilimi.