Abubakar Mahmood Jummi

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Abubakar Mahmood Jummi translation for Surah As-Saffat — Ayah 108

37:108
وَتَرَكۡنَا عَلَيۡهِ فِي ٱلۡأٓخِرِينَ ١٠٨
Kuma Muka bar (yabo) a kansa a cikin mutãnen ƙarshe.