Abubakar Mahmood Jummi

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Abubakar Mahmood Jummi translation for Surah Az-Zukhruf — Ayah 27

43:27
إِلَّا ٱلَّذِي فَطَرَنِي فَإِنَّهُۥ سَيَهۡدِينِ ٢٧
"Fãce wannan1da Ya ƙãga halittata, to, lalle Shĩ ne zai shiryar da ni."
Footnotes
  • [1] Bã ni bauta wa gumãka, amma inã bautawa Allah wanda Ya ƙãgi halittata.