Abubakar Mahmood Jummi

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Abubakar Mahmood Jummi translation for Surah Ad-Dukhan — Ayah 29

44:29
فَمَا بَكَتۡ عَلَيۡهِمُ ٱلسَّمَآءُ وَٱلۡأَرۡضُ وَمَا كَانُواْ مُنظَرِينَ ٢٩
Sa'an nan samã da ƙasã ba su yi kũka1a kansu ba, Kuma ba su kasance waɗanda ake yi wa jinkiri ba.
Footnotes
  • [1] Watau sama da ƙasa ba su girgizu ba sabõda halaka su da aka yi kamar ba a yi, kõme ba.