Abubakar Mahmood Jummi

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Abubakar Mahmood Jummi translation for Surah Ad-Dukhan — Ayah 34

44:34
إِنَّ هَٰٓؤُلَآءِ لَيَقُولُونَ ٣٤
Lalle waɗannan mutãne1, haƙĩka, sunã cẽwa,
Footnotes
  • [1] Anã nufin mutãnen zãmanin Annabi Muhammadu, tsĩra da aminci su tabbata a gare shi, waɗanda ake kiran su zuwa ga Musulunci.