Abubakar Mahmood Jummi

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Abubakar Mahmood Jummi translation for Surah An-Najm — Ayah 62

53:62
فَٱسۡجُدُواْۤ لِلَّهِۤ وَٱعۡبُدُواْ۩ ٦٢
To, ku yi tawãli'u1ga Allah, kuma ku bauta (masa).
Footnotes
  • [1] Anã yin sujadar karatu a nan, amma bã ta a cikin sujadai na tĩlas.