Abubakar Mahmood Jummi

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Abubakar Mahmood Jummi translation for Surah Ar-Rahman — Ayah 26

55:26
كُلُّ مَنۡ عَلَيۡهَا فَانٖ ٢٦
Dukkan wanda ke kanta1 mai ƙãrẽwa ne.
Footnotes
  • [1] Yanã nufin ƙasa.