Abubakar Mahmood Jummi

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Abubakar Mahmood Jummi translation for Surah Al-Muzzammil — Ayah 15

73:15
إِنَّآ أَرۡسَلۡنَآ إِلَيۡكُمۡ رَسُولٗا شَٰهِدًا عَلَيۡكُمۡ كَمَآ أَرۡسَلۡنَآ إِلَىٰ فِرۡعَوۡنَ رَسُولٗا ١٥
Lalle ne, Mũ. Mun aika zuwa gare ku, wani Manzo1 mai shaida a kanku, kamar yadda Muka aika wani Manzo2 zuwaga Fir'auna,
Footnotes
  • [1] Wato Annabi Muhammad, tsĩra da aminci su tabbata a gare shi.
  • [2] Wato Annabi Mũsã, aminci ya tabbata a gare shi.