Abubakar Mahmood Jummi

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Abubakar Mahmood Jummi translation for Surah Al-Mursalat — Ayah 4

77:4
فَٱلۡفَٰرِقَٰتِ فَرۡقٗا ٤
sa'an nan, da ãyõyi1 mãsu rarrabe gaskiya da ƙarya rarrabẽwa.
Footnotes
  • [1] Yã kamanta Manzanin Allah masu kãwo ayõyinsa da iskõki mãsu kãwo ruwa dõmin rahamar da ke cikin kowannensu.