Abubakar Mahmood Jummi

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Abubakar Mahmood Jummi translation for Surah At-Takwir — Ayah 15

81:15
فَلَآ أُقۡسِمُ بِٱلۡخُنَّسِ ١٥
To, ba sai Na yi rantsuwa da taurãri matafã1 ba.
Footnotes
  • [1] Masu tafiya suna kõmawa bãya.