Abubakar Mahmood Jummi

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Abubakar Mahmood Jummi translation for Surah At-Tariq — Ayah 3

86:3
ٱلنَّجۡمُ ٱلثَّاقِبُ ٣
Shi ne taurãron nan mai tsananin haske.1
Footnotes
  • [1] Wannan ya yi kama da zuwan Annabi a cikin jahiliyya don ya haskaka duniya da ilimi kamar yadda girgije ke ba da ruwa saboda tsiron ƙasa, hantsar uwa ta ba da nono saboda jariri kuma maniyi ya zo lokacin Jima'i.