Abubakar Mahmood Jummi

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Abubakar Mahmood Jummi translation for Surah Al-Fajr — Ayah 9

89:9
وَثَمُودَ ٱلَّذِينَ جَابُواْ ٱلصَّخۡرَ بِٱلۡوَادِ ٩
Da samũdãwa waɗanda suka fasa duwãtsu a cikin Wadi1 suka yi gidãje)?
Footnotes
  • [1] Wãdil-ƙura, sunan wuri ne kusa da Madina wajen Syria, wato Sham.