Abubakar Mahmood Jummi

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Abubakar Mahmood Jummi translation for Surah Ash-Shams — Ayah 10

91:10
وَقَدۡ خَابَ مَن دَسَّىٰهَا ١٠
Kuma lalle ne wanda ya turbuɗe1 shi (da laifi) ya tãɓe.
Footnotes
  • [1] Kãfirci turbuɗe rai ne da zunubi.