Abubakar Mahmood Jummi

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Abubakar Mahmood Jummi translation for Surah Al-Layl — Ayah 17

92:17
وَسَيُجَنَّبُهَا ٱلۡأَتۡقَى ١٧
Kuma mafi taƙawa1 zai nisance ta.
Footnotes
  • [1] Mafi taƙawa da Mafi shaƙãwa suna ma'anar mai taƙawa da shaƙiyyi.