Abubakar Mahmood Jummi

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Abubakar Mahmood Jummi translation for Surah Al-Layl — Ayah 6

92:6
وَصَدَّقَ بِٱلۡحُسۡنَىٰ ٦
Kuma ya gaskata kalma1 mai kyãwo.
Footnotes
  • [1] Kalma mai kyãwo ita ce Kalmar shahãda da abin da ta ƙunsa na addinin Musulunci, wanda yake yinsa kamar yadda Allah Ya ce, ta hanyan Manzon Sa, shi ne taƙawa.