Abubakar Mahmood Jummi

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Abubakar Mahmood Jummi translation for Surah Al-'Alaq — Ayah 19

96:19
كـَلَّا لَا تُطِعۡهُ وَٱسۡجُدۡۤ وَٱقۡتَرِب۩ ١٩
A'aha kada ka bĩ shi. Kuma ka yi tawali'u,1 kuma ka nemi kusanta (zuwa ga Ubangijinka).
Footnotes
  • [1] Wato salla da sauran ibãdu.