Abubakar Mahmood Jummi

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Abubakar Mahmood Jummi translation for Surah Al-A'la — Ayah 15

87:15
وَذَكَرَ ٱسۡمَ رَبِّهِۦ فَصَلَّىٰ ١٥
Kuma ya ambaci sũnan1 Ubangijinsa, sa'an nan yã yi salla.
Footnotes
  • [1] Ya ambaci sũnan Allah ga ayyukansa duka, ya yi sallolin nan biyar da sauran.