Abubakar Mahmood Jummi

Ayah by Ayah

Tags

Download Links

Abubakar Mahmood Jummi translation for Surah Al-A'la — Ayah 16

87:16
بَلۡ تُؤۡثِرُونَ ٱلۡحَيَوٰةَ ٱلدُّنۡيَا ١٦
Ba haka ba! Kunã zãɓin rãyuwa ta kusa dũniya.1
Footnotes
  • [1] Rayuwa iri biyu ce, ta dũniya da ta Lãhira.